Saturday 13 February 2016

Dangin Mijina Episode 2 13th February 2016



If you miss the first episode read it here click to read 


Na cunno baki sannan nace waye idon kulyan ? Tace ke mana. Bayan gashi anfada. Abakacin mu natsu amma ina nida afyra muka ma manta dawani malami abunmu. Mukata hira. Can sai ga ummi manga ta leko Sumy da Zafyra wai kuzo. Muka mike mukaje bakin kofan har zafyra tasa kai yajuyo yace ke koma!! Jikina bari tadawo. Niko dama Allah yayini banson takura hakan yasa na tsuke fuska sosai don da alama zamu kwashi rikici dashi. zafyra tashiga bada hakuri nikuwa kyanm narike hakan tasa yace tawuce tashiga nikuma yabarni agun. Furyad tarinkamin ido alamun inbashi hakuri anma haka na bata rai, bance komaiba yana gamawa yace kibiyoni office saidana tabbatar ya isa sannan nashiga ajin yan ajin sukayi caaaa akaina, sumy majidadi bazakijeba? Ki rufawa kanki asiri ki fice don Allah. Nadan natsa sannan nace naji abeg karku cinyeni, nace zafyra tashi muje ki rakani. Tace chap salan laifinki yashafeni? tace matsoraciyar bana matsoraciyar wofi, furyad tashi muje.nasan kekam baki da tsoro tayi dariyan mugunta sannan tace wallahi yamun wani abu zanci ubanki nace nayadda.

Muka doshi staff din corpers anan na wurga ido kozan ganshi, yana zaune akan table dinsa baicire glass dinba, don haka baansamu daman ganin cikar fuskarsa ba. Fatanshi yana yanayi dana yan ethopia, gashin kansa ta kwanta lufluf, dogone da faddadan kirji.wannan kallon daya namasa naga hakan muna isa nayi sallama baice komaiba, saida furyad takarayi sannan yadago yakallemu sannan yacewa furyad kece mai laifi? Tace a’a sir, yace to you safe journey! na damke hannunta anma dole ta kufce tafice nakai minti ashirin a tsaye agun bai cemin uffanba nima sainadan kishingida nama manta dashi can yace meye sunanki? cikin sanyin murya nace Sumayya Majidadi ya gyada kai sannan yace meyake yawo akanki!!? Naga wannan tambayar bana amsawa bane anma gudun abinda zaifaru yasa nace karatu. wacce irin dariya ne taso ta kufce masa anma sai ya dan daure.yacire glass din muka hada ido dasauri nakauda nawa shikuma kallona yake tayi harsai dawani malami yazo gefensa yace ahmed ina registarnka? Anan yafargo daga tunanin daya keyi yace duba can table din.nikuka gabana sai fadi take. Yace kije break idam andawo zanzo class dinku nabaki purnishment dinki nace to thank you sir.
Har na juya nafita yasa nadawo sannan yace nace zanyi purnishing dinki sannan zakice thank you? Wai ke baki iya bada hakuri bane? Abakacin nabashi sainakara cewa thank you sir kallona yayi sannan yace ‘Am gona deal with this your blocked head’ Na murmusa sannan nayi shiru yace go for break zanzo nasameki, nace o.k sir, nafice nabarshi agun, A dinning ne nahadu dasu zafyra da furyyad ,zafyra naganina tace, dafatan baimikii komai ba, nayi dariyan mugunta sannan nace baiminba anma zaiyin dai, habawa furyad ta ce nifa wallahi tsoro yakeban , mutum fuska a toshe baya murmushi? Zafyra tacce ke girmansa keanan indai matan makarantanne, saida haka inbahakaba sai arainashi, nikuwa namikee tsabar iskanci shine baku karbamun bread dinba? Ke daallah prefect sun tsare gun, bahaliiiin karbawa wani, haka muka raba abuncinsu mukaci tare, muka hadada cornflakes sannan muka fito.
 Harmunzo gate din shiga classes Zafyra tacee kuzo muje mu tsinka guava a masallaci, muka nufi ,masallaci muka tsiinka guava muka dura a jakan mu nahannu, anan mukaji anbuga breakover muna tafiya wasu nagudu ,donkar a taresu latti, muna isa mukaga anfara taran latti, nanfa furyad ta tsure, wallhi kunjawo mana masifa, gawata katuwan dorina agun sister mujahida adamu tsoho,haka muka karasa akamana uku uku muka wuce, hannuna duk saiya kumburo yatashi, narasaa yadda zanyi, muna shiga aji batare dana lura waye bane nashige , kaina akasa sai kuka nake, zafyra tace kiyi shiru wallahi wannan English corper dinnne, cikin sheka nace ba yayi English dinshi dazuba? Tace sunyi canje da agric teacher ne, wai baaizo ba, ban dago ba, kaina asaman benci, lokaci lokaci inajin zafyra na muntsinina alaman natashi saboda yana juyowa yakalleni , ko kulata banyiiba, can yacee waye a kwance ana koyarwa? zafyra ta mintsineni nabuge hannunta, tace kanta ne yake ciwo sir, yace to ta wuce taje dispensary, haka zafyrA tajanni muka fice a ajin munafita na murkuda fuska ke hostel zanje, kanuba wallah baki isaba kalan yaje dispensary, nurse din tace bakjeba ahadu aci ubamnmu, dole na naje, na zuwa matan tafara banbani, sumayya majidadi ko? A sati sakinyi ciwo sau uku, nace anty hannunA Neda, tacre aemana, fatanki saivuban laushi anatabaki sai yayi ja yafashe, gaki criminal bakl avoding, kullum sai andukeki latti, nace kai anty wlh ba kullum bane, tana wAnkemn ciwon muna Magana, wani irin kara nadsaka datasamin sprit anty wallah akwa zafi, tace  beta ki nutsu, zafyra ne taciremun hijabna wa injii iska taga alamun ina zufa, anamin ina ihu itakuwa nurse din, sai dariya takemun, Ina bataji ciwo sosaiba ,? Magananan damukaji abayanmu kenan wanda hakan yasa najuya donganin waye, zafyra tace sannu sir, yace sannu aki iya komawa class, tafice nikuma na ce anty samin hijabin, tace akanme zansamiki bazafi kikejiba, tashi ki koma kan wancan kujeran ki zauna, wani irin kallo yabiini dashi daga sama har kasa gakuma gashina daya zuba har baya abude, na tsargu sosai,dasauri nazauna, saidana kalleshi sannan shi yakauda kai, yace kina gama mata ta tafi hostel tahuta, nurse din tace akan wannan ciwon? Ai sumy taaba zuwa nan, fatanta laushi yake dashi duk kankantan ciwo ko duka to sai tasamu rauni, ya kalleni sannan yace to sata wuce aji, yafice, ana gamamin nafice nima.
Har muka gama term din kullum matsala ke hadani dashi anma kuma mutane sukanyi mamaki yadda yake mana dariya dani da zafyra da furyad anma inkaga dariyanshi to acikin malamai ne suma ba dukansu ba, kasancewar yanada kyau yasa mata suka fara shigemasa kowa tanaso yayi mutunci da ita anma bai bada wannan damanba, dayawa daga ckin seniors dinmu sai suka farajin haushinmu, kuma duk laifi inmunyi baya dukkanmu asalinsa bamai duka bane saisa purnishment dayawa ana tsoronsa saboda haka, mukaje hutu mukadawo second term, wanda a lokacin nafara fuskantan matsaloli
Ss2 sune seniors dinmu a lokacin dan wasu akabawa prefectship saboda ss3 zasu fara waec, yarinyan da abawa head girl sunanta Aisha Alka kuma dama tunmuna jeniors ta tsaneni , nine dai nake turamata aniyanta, , mundawo daga prep ta aika akirani, cikin sanyin jiki naje, nasamu su shida akwanansu suna tadi da alamu na teachers , kuma musamman na ahmed, sai data kase=he akalla minti shabiyar sannan tace meye tskananinki da AHMED G.nace bakomai, karya kike munafuka, ni abin sai yadauremin kai, to don muna mutunci dashi shine yazama dole muna soyayya? Kuma ma tsabar ni suka raina zafyra da furyad dinfa? Lalle bazan zauna a rainamn hankalii ba, nadan gyara murya don naga sai age age suke nace ae soyayya muke , aisha alka ta dura wani ashar, Kanuba yan dakinnan kunajin metake fada ko? Suka hayyayakoni daga mai naushi sai mai mari sai mai duka, ranan haka na kwana ina punishment ,wai don nace musu ina soyayya da malam ahmed, sister mujahyda tarika rokona wai don Allah nabasu hakuri, nayi kif naki bayarwa haka har asuba muna zaune dasu sai azaba suke ban, fatana yayi narau narau, gani fara abun sai wanda yagani, sallar asuba sukace naje nayi, anma kif nagagara mikewa saboda kafana danaji yarike, suka watse sukabarni agun, watace datazo wucewa nace baiwarrrrrrrrr ALlah ki kiramin ziafyra Danababa dakuma furyad a masallac, minti goma sai gasu suka daukeni, anan na sume ,wani irin kara naji furyad tasaka.
Farkawa nayi naganni a despensary.ga zafyra dakuma furyad a gefena.sai wasu yan ajinmu dasukazo gaysheni nakalli jikina duk yayi radau radau. Anan nafara kuka.furyad ma kukantakeyi zafyra ce ma take bani haukuri. Nace kubarni inje hostel anan nurse dintazo majidadi mekikayi musu? Anan na zayyana mata. Tace uhm lallai tosu mai ruwansu? Zafyra tace kuma wallahi anty ba soyayya sukeba kiyayye ne kawai na head girl meyasa to mu bata kiranmuba?nayi caraf nace rainin wayo.furyad tace ke kina da taurin kai kalum alum dakin basu hkr dashikenan magana yawice. To Be Continue….
Add 08066680993 on whatsapp to subscribe for insidearewa official story group
 




Credits Benazir
Feel Free To Comments Here...

No comments:

Post a Comment